iqna

IQNA

ministan harkokin cikin gida
IQNA - Karim Benzema dan kwallon Faransa ne ya shigar da kara kan ministan harkokin cikin gida na Faransa wanda ya zarge shi da alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi.
Lambar Labari: 3490501    Ranar Watsawa : 2024/01/19

Tehran (IQNA) jami'an tsaro sun shirya tsaf domin gudanar da ayyukan tsaro a lokacin tarukan arba'in.
Lambar Labari: 3486312    Ranar Watsawa : 2021/09/15

Tehran (IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa wani masallacin musulmi wuta a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485795    Ranar Watsawa : 2021/04/10